Ambaliyar da ake fama da ita sakamakon ruwan da ake tafkawa a jamhuriyar Nijar ya yi sanadin daga ranar komawar dalibai ajin ...
A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne a kan taron samar da ilimin fasahar zamani na AI domin karin Ilimi, harkar ...
Dalibai da ma’aikatan jami’ar tarayya ta Gusau a jihar Zamfara, wadanda ‘yan bindiga suka yi garkuwa dasu, sun shaki iskar ...
A wata sanarwa da ya fitar ta hannu kakakinsa Bayo Onanuga, Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga duk wanda bai gamsu da ...
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya bar Abuja zuwa Amurka domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) karo na ...
Jarumar Nollywood a Najeriya, Ini Edo, ta sanar da cewa ta yi za ta amarce da angonta. Ini Edo ta bayyana hakan a wani sako ...
A hukumance, an fitar da ranakun da kungiyar ‘yan wasan Najeriya ta Super Eagles za ta kara da ta Libya a wasannin neman ...
Shugaban na Najeriya ya kuma yaba da yadda sauran ‘yan takara suka nuna dattaku yayin gudanar da zaben wanda ya ce an gudanar ...
Tsohon sakataren gwamnatin Najeriya Mista Babachir David Lawal ya zargi shugaba Bola Tinubu da ware mukaman gwamnati masu ...
Wasu kungiyoyin ba da tallafi masu zaman kan su, sun ce har yanzu da sauran rina a kaba a garuruwan da ambaliyar ruwa ta shafa kuma al’umomin garuruwan na bukatar taimakon al’uma a ciki da wajen ...
Gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar ta bayyana shirin karfafa matakan tsaro a yankunan da ke karkashin dokar ta baci, ...
Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC ta ayyana Monday Okpebholo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen ...